Jirgin Rasha ɗauke da mutum 22 ya ɓata a gabashin ƙasar

Wani jirgi mai saukar ungulu ɗauke da mutum 22 ya ɓata a tsibirin Kamchatka da ke…

Ana Zargin Wasu Tsofaffi 3 Da Aikata Laifin Fashi Da Makami A Japan

Wasu tsofaffi uku da adadin shekarunsu ya kai 227, sun shiga hannu kan zargin aikata fashi…

An ba iyalan DPO ɗin da aka harbe N1m su soma rage raɗaɗi

Rundunar ’yan sandan Jihar Kebbi ta bayar da tallafin Naira miliyan ɗaya ga iyalan DPO ɗin…

Sabon Kwamishinan Yan Sandan Sokoto Ya Shiga Ofis

Rundunar ‘yan sandan jihar Sakkwato ta samu sabon kwamishinan ‘yan sanda CP Ahmed Musa, da zai…

Yadda jama’ar gari suka kashe ’yan fashin daji 37 a Zamfara

Al’ummar ƙauyen Matusgi da ke Jihar Zamfara sun yi kukan kura sun aika ’yan fashin daji…

Sojojin Najeriya sun kashe ƴanbindiga sama da 1,000 a Agusta

Rundunar Tsaron Najeriya ta ce sojojinta sun kashe ƴan bindiga sama da 1,000 a cikin wannan…

Yan Sanda Sun Kama Sojan Ruwa Bisa Zargin Kashe Dan Tsohon Babban Hafsan Sojin Ruwan Nigeria.

Rundunar ’yan sanda birnin tarayya Abuja ta kama wani sojan ruwan Najeriya mai suna AbdulRasheed Muhammad…

Babban hafsan tsaron Najeriya ya kai ziyara Jamhuriyar Nijar

Babban hafsan sojin Najeriya, Janar Christopher Musa ya isa birnin Niamey na Jamhuriyar Nijar a wata…

An Kama Danbori Da Zargin Damfarar Kudi A Kano.

Jami’an bijilanti dake Unguwa Uku karamar hukumar Tarauni Kano, sun kama wani Danbori da Zargin Damfarar…

Mai kai wa ’yan ta’adda kakin sojoji ya shiga hannu a Kaduna

’Yan sanda sun harbe wani ɗan fashi da makami har lahira tare da kama wani mai…