Cikin Hotuna: An yi addu’ar musamman ta neman sauƙin matsin rayuwa a Kano

Duk da kiraye-kirayen da aka rinƙa yi na neman a ɗage addu’o’i na musamman da aka…

Tinubu bai damu da halin da ƴan Najeriya ke ciki ba – PDP

Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya (PDP) ta ce jawabin da shugaban ƙasar Bola Tinubu ya gabatar…

Matashi Ya Shiga Hannu Kan Lalata Taransifoma A Adamawa

Hukumar Tsaro ta Sibil Difens a Jihar Adamawa, ta kama wani matashi mai shekara 24, Auwal…

Majalisar Kano Ta Kirkiro Sabbin Masarautu

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta kafa sabbin masarautu uku da za su kasance masu daraja ta…

ICC ta bayar da sammacin kama tsohon ministan tsaron Rasha

Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya (ICC), ta bayar da sammacin kama tsohon ministan tsaron Rasha…

Hausawa ’Yan APC Sun Tsallake Rijiya Da Baya A Ranar Zaɓe A Ibadan

Zaɓen shugabannin Kananan hukumomi da kansiloli da aka gudanar a Jihar Oyo a ranar Asabar da…

Kotu ta ɗage shari’ar ma’aikatan Binance a Najeriya

Wata babbar kotu a Abuja, babban birnin Najeriya ta ɗage sauraron ƙarar halasta kuɗin haram da…

Yan Sanda Sun Kama Direban Da Ya Dauki Bajimin Sa A Kujerar Fasinja.

Jami’an yan sanda sun kama wani direba mai suna Lee Meyer saboda daukar bajimi a kujerar…

Rundunar ’Yan Sandan Birnin Tarayya, sun kai farmaki tare da kashe wasu kasurguman ’yan bindiga.

Rundunar ’Yan Sandan Birnin Tarayya, sun kai farmaki tare da kashe wasu kasurguman ’yan bindiga a…

Hotunan yadda tawagar sojojin Rasha ta gana da shugaban mulkin sojin Nijar.

Tawagar sojojin Rasha ta gana da shugaban majalisar mulkin sojan Nijar ta CNSP bayan ta zauna…