Yau ake fara gasar Champions League ta 2024

A yau Talata ake fara Gasar Zakarun Turai ta 2024 wanda aka sauyawa fasali. Gasar ta…

Yar Najeriya ta lashe azurfa a gasar nakassu ta Paralympic

Yar wasan Najeriya, Flora Ugwunwa ta lashe lambar azurfa a gasar jifan mashi ta mata a…

Osimhen ya koma Galatasaray a matsayin aro

Dan wasan gaban Napoli Victor Osimhen ya koma ƙungiyar Galatasaray ta Turkiyya a matsayin aro. Dan…

An naɗa sabbin shugabannin Kano Pillars

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗin sabbin shugabannin ƙungiyar ƙwallon kafa…

Ƴar damben Najeriya ta gaza tsallake gwajin shan ƙwayar ƙara kuzari a Olympics

An dakatar da yar wasan damben Najeriya, Cynthia Ogunsemilor daga gasar Olympics bayan da ta gaza…

Endrick ya sharɓi kuka lokacin da Real Madrid ta gabatar da shi

Real Madrid ta gabatar da Endrick a gaban magoya baya ranar Asabar a Santiago Bernabeu, wanda…

Ɗan Najeriyar da ke shirin kafa tarihi a Gasar Olympics ta 2024

A yayin da zakaran wasan Badminton na Afirka Anuoluwapo Juwon Opeyori ke shirin kafa tarihi a…

Sifaniya ta zama ta farko da ta lashe Euro karo na huɗu a tarihi

Sifaniya ta zama ta farko da ta lashe gasar cin kofin nahiyar Turai karo hudu a…

Euro 2024: Faransa ta kai zagaye na uku bayan doke Belgium

Faransa ta kai zagayen daf da na kusa da na karshe bayan da ta yi nasara…

Attajirin Georgia ya yi wa tawagar ƙasar kyauta bayan doke Portugal

Bidzina Ivanishvili, tsohon firaministan Georgia, ya yi alƙawarin bai wa tawagar ƙwallon ƙafar ƙasar kyautar fan…