Cikin Hotuna: Yadda INEC Ta Fara Raba Kayan Zaben Gwamna A Edo.

Spread the love

INEC ta ce an yi hakan ne saboda wasu ƙananan hukumomin na da nisa daga Benin duk da cewa wasu daga cikin ƙananan hukumomin sai an tsallaka ruwa ma ake zuwa.

A halin yanzu ana ci gaba da rabon inda kuma jami’an tsaro, wakilan jam’iyyu da kuma yan jarida na sa ido.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *