Cikin Hotuna: Yadda rundunar yan sandan jahar Kano ke ci gaba da tantance matasan da suka nemi shiga aikin dan sanda a 2024 , wanda ake gudanar a wajen shakatawa na manyan jami’an yan sanda ( Police ofifcer’s Mess Bompai Kano) Tantancewar kyauta ce ba a biyan ko sisin kobo.