Abisa Wakalcin shugaban hukumar kare hakkin mai siye ta jihar Kano, wato Kano State Consumer Protection Council, Dr. Umar Garba Sheka , A jiya Laraba 3/9/2025 ya raba kayan makaranta ga kananan yara yan asalin karamar hukumar Kumbotso, abon kayan wanda kwamared Bashir Garba ya jagoranta a madadin shugaban hukumar.
Rabon ya gudana ne A harabar Makarantar Sheka Primary School bisa wanda shugaban makarantar primary Malam Murtala Uma ya snaya idanu har aka kammala.




Muna Rokon Ubangiji Allah ya Saka masa da Alkhairi yai Ruko da Hannayensa Ameen.
AKY is Working
Comr.Bashir Garba
