Gobara ta tashi a babban katin saye da sayarwa na Ado Bayero Mall da ke Jihar Kano.
Ya zuwa yanzu dai babu cikakken bayani game da musababbin tashin wutar, amma jami’an kashe gobara na ci gaba da ƙoƙarin kashe ta.
Tuni aka hana jama’a zirga-zirga a yankin da wutar ta tashi.
- APC ta buƙaci Shugaba Tinubu ya sanya dokar ta-ɓaci a Rivers
- Sabon Taken Najeriya Zai Magance Matsalar Ta’addanci —Akpabio