Gobara ta tashi a kasuwar Karu da ke Abuja

Spread the love

Wata gobara ta tashi a kasuwar Karu – da ke Abuja babban birnin Najeriya – da aka fi sani da tsohon Karu.

Shaidu sun ce gobarar da ta tashi da maraicen ranar Alhamis ta yi sanadiyyar asarar dukiya mai tarin yawa.

Kawo yanzu dai ba a san musabbabin tashin gobarar ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *