Gwamnam jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Farfesa Shehu Galadanci a matsayin Shugaban majalissar Shuru na Kano
A cikin sadarwa da Daraktan yada labarai na gwamnan Kano Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar yace,gwamna Abba ya kuma amince da nadin tsohon Shugaban ma’aikata na Fadar gwamnatin Kano Alhaji Shehu Wada sagagi a matsayin Sakataren majalissar.
Gwamna Abba ya kuma amince da nadin mutane 46 a matsayin Yan kwamatin na shura .
Yan kwamatin sun hada Malam Addinin musulunci da Malaman jami’a da sauran jagororin alumma.
Farfesa Sani Zaharadden shi ne mataimakin Shugaban kwamatin na shura.
Sauran Yan kwamatin Shurun sun hada da :
3. Sheikh Wazirin Kano
4. Sheikh Abdulwahhab Abdallah
5. Malam Abdullahi Uwais
6. Sheikh Karibullah Nasiru Kabara
7. Dr. Bashir Aliyu Umar
8. Sheikh Shehi Maihula
9. Sheikh Tijani Bala Kalarawi
10. Professor Umar Sani Fagge
11. Professor Dr. Muhammad Borodo
12. Sheikh Sayyadi Bashir Tijjani
13. Professor Muhammad Babangida
14. Sheikh Nasidi Abubakar Goron-Dutse
15. Khalifa Sukairaj Salga
16. Sheikh Hadi Ibrahim Hotoro
17. Khalifa Tuhami Atiku
18. Sheikh Nasir Adam
19. Professor Salisu Shehu
20. Sheikh Muhammad Bin Othman
21. Sheikh Musal Kasiyuni
22. Dr. Muhammad Tahir Adamu
23. Sheikh Liman Halilu Getso
- Majalisa ta sa a kamo Shugaban Kamfanin Julius Berger kan zargin N141bn
- Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kuɗin 2025 Ga Majalisa A Makon Gobe
24. Malam Abdurrahman Umar
25. Malam Ado Muhammad Dalhatu
26. Abdullahi Salihu Aikawa
27. Dr. Nazifi Umar
28. Shiek Abubakar Kandahar
29. Sheikh Umar Sanji Fagge
30. Sheikh Sani Shehu Maihula
31. Malam Kabiru Dantaura
32. Sheikh Sammani Yusuf Makwarari
33. Khalifa Abdulkadir Ramadan
34. Malam Nura Adam
35. Malam Ado Muhammad Baha
36. Malam Nura Arzai
37. Malam Saidu Adhama
38. Malam Sani Umar R/Lemo
39. Khalifa Hassan Kafinga
40. Gwani Ali Haruna Makoda
41. Sheikh Auwal Tijjani
42. Major General Muhammad Inuwa Idris
43. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
44. Alhaji Sabiu Bako
45. Alhaji Muhammadu Adakawa