Gwamnatin Jahar Kano Ta Sauya Yan Jaridar Dake Aiki A Gidan Gwamnati.

Spread the love

Wasu rahotanni sun Bayyana cewa, Gwamnatin jahar Kano , ta nemi a sauya mata Yan Jaridar da suke Aiki a fadar Gwamnatin jahar.

Wata majiya da ta bukaci a sakaya sunan ta, ta bayyana wa, idongari.ng, cewar hakika abun haka yake , sai dai har kawo yanzu ba a San dalilin yin hakan ba, Inda aka bukaci kowanne wakilin kafar yada labarai da ya koma tasharsa don sake Aiko da Wani Sabon wakilin.

Yan Jaridar da abun ya shafa sun hada

1. Aliyu Yusuf, Director Public Englightment.

2. Sani Suraj Abubakar, PRO

3. Adamu Dabo Dawakin Tofa, Chairman Crew-FRCN

4. Naziru Yau, ARTV

5. Sadiq Sani AA, ARTV
6. Rabiu Sunusi Triumph
7.
7. Umar Abdullahi Sheka, Freedom Radio

8. Jabir Dan’abba, Nasara Radio

9. Labaran Sound

10. Emokola Simon AIT Cameraman

11. Nasiru Danhaki, NTA

12. Abdullahi Sule, Driver

13. Murtala Baba Kusa, Express Radio

14. Ibrahim Muazzam, Radio Kano

Haka zalika Gwamnatin Kano ta tantance wasu kafofin yada Labarai a matsayin wadanda za su ci gaba da daukar rahotanni a fadar Gwamnatin kamar haka:

1. Radio Kano
2. ARTV
3. Rahma Radio/TV
4. Freedom/Dala
5. Pyramid FRCN
6. Nasara Radio
7. Tambari TV
8. NAN
9. Channels
10. Arise
11. AIT
12. TVC
13. Cool/Wazobia/Arewa
14. NTA
15. Premier

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *