Gwamnatin jihar Kwara za ta gudanar da zaben kananan hukumomi 16 dake fadin jihar a ranar 21 ga watan Satumba 2024.
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kwara (KWASIEC), Okanla Baba ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a Ilorin.
Ya ce: “Za mu yi karin bayani kan jadawalin zabe nan ba da jimawa ba.
- Emir of Gaya pay’s a compassionate visit to victims of Mosque Fire in Gadan Village.
- NIMET Ta Yi Hasashen Ambaliyar Ruwa A Kano