Gwamnatin Kano ta dakatar da shugaban gidan rediyon jahar Kano.

Spread the love

 

Gwamnatin jahar Kano , bisa jagorancin Engr. Abba Kabir Yusuf , ta dakatar da shugaban gidan Rediyon jahar Kano Hisham Habib, nan ta ke tare da umartar mataimakin shugaban tashar Abubakar Adamu Rano, ya rike jagorancin tashar Rediyon.

Sanarwar dakatarwar na dauke a cikin wata takadda da mukaddashin sakataren gwamnatin jahar Kano Abdullahi Musa ya sanyawa hannu a ranar juma’a.

Gidan Radeyon gwamnatin jahar Kano ya na dauke da tashoshi guda biyu da suka hadar da AM da kuma FM.

Rundunar ’Yan Sandan Birnin Tarayya, sun kai farmaki tare da kashe wasu kasurguman ’yan bindiga.

Tinubu ya gana da gwamnoni kan taɓarɓarewar tattalin arziƙi da tsaro

Kawo wannan lokaci dai gwamnatin ba tayi karin haske ba kan dalilin dakatarwar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *