Gwamnatin Kano ta mayar da martani kan umarnin kotu na rufe asusun jihar

Spread the love

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta umarci lauyoyinta su bibiyi wata takarda da suka ce tana yawo a shafukanta sanda zumunta da ke cewa kotu ta bayar da umarnin rufe asusun gwamnati.

A cikin makon nan ne takarda ta ɓulla a shafukanta intanet wadda ake cewa, ta fito ne sakamakon wata buƙata da bangaren waɗanda aka yiwa rusau a masallacin idi suka shigar.

Sai dai ma’aikatar shari’ar jihar Kano ta ce har yanzu ba a basu kwafin takardar umarnin kotun ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *