Jirgin ruwan sojin Birtaniya ya bi ta gabashin tekun Bahrun domin kai kayan agaji a Zirin Gaza.
Birtaniya ta ce hanyar za ta taimaka wajen samar da sabuwar hanyar kai kayan agaji daga yankin Cyprus.
Amurka da ƙawayenta sun samar da tashar jirgin ruwan wucin gadi a Gaza da za a riƙa sauke kayan agajin.
A Isra’ila kuwa ana ci gaba da zanga-zangar nuna adawa da Netanyahu.
- Kasashen Ghana Da Kenya Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Hadin Gwiwa
- Sojojin sun yi wa ‘yan bindiga kwantan ɓauna, sun kashe uku a Kaduna