Kano Pillars ta yi rashin nasara a hannun Abia Warriors

Spread the love

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta yi tuntuɓe a babbar gasar tamaula ta Najeriya bayan ta yi rashin nasara da ci 1-0 mai ban haushi a hannun Abia Warriors a wasan da aka buga a filin wasa na Sani Abacha da ke Kano.

Wannan sakamako na nufin cewa Pillars za ta ci gaba da kasancewa a mataki na 6 a teburi inda ta ke da maki talatin da shida.

NPFL MD 23: Abia Warriors’ Daniel Ijeh voted SWAN Kano Pop Cola Man of the Match

Ƙungiyar ta sai masu gida dai za ta buga wasanta na gaba ne a ranar Asabar 9 ga watan maris inda za ta ziyarci Rivers United.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *