Kungiyar ma su motocin sufuri ta kasa RTEAN ta dakatar da shugaban tashar kwanar Dawaki

Spread the love

Daga Nazifi B Dukawa.

Kungiyar ma su motocin sufuri da daukar ma’aikata ta kasa mai suna Road Transport Employers ta dakatar da shugaban tashar mota ta kwanar dawaki Kano, Alhaji Hamisu Danladi Baba.

Dakatawar ta biiyo bayan samun sa da aikata laifin bata sunan shugabancin kungiyar na kasa.

Hukumar Hisbah a Kano ta cafke Ramlat Princess bayan ta tallata kanta a fanfen bidiyo cewar duk namijin da zai aure ta sai ya kawo macen da za su yi latata.

Tinubu na duba yiwuwar kafa ‘yan sandan jihohi

Da ya ke karin haske kan dakatawar mai rikon Sakataren kungiyar na arewa masa yammacin Nigeria, Kwamared Muhammad B Abubakar ya ce suna umartar dukkanin Ma su mu’ammala da shi da su dakata har sai an kammala gudanar da bincike kan zargin da ake yi masa na batan sunan shugabancin kungiyar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *