Mabiya shafukan sada zumunta sun bayyana mabambantan ra’ayoyinsu kan wata wallafa da Muhammad Wasilu Kawo, ya yi a shfinsa na Facebook, da cewa idan ya fito Takara sai yafi sha’aban Ibrahim Sharada , yawan smaun kuri’un da za a kada masa.
‘’Koni Muhammad Wasilu Kawo idan da zan futo takara a Kano, sai na ninninka Sha’aban Sharada, yawan Samun Kuri’u ko tantama banayi’’ a cewar sa’’.
To sai dai Mabiya a shafin na facebook wasu da dama sunyi bayansa yayin da wasu kuma suka soki lamarin.
Ikirarin na Muhammad Wasilu Kawo, ba zai rasa nasaba da sauya shekar da tsohon dan takarar gwamnan Kano a jam’iyar ADP a zaben 2023 ya yi ba zuwa jam’iyar APC.
Ga kadan daga cikin ra’ayoyin da wasu suka bayyana.
Gabatar da labarin wasannifa ba shine farin jini ba.
AlHassan Mambo Mai Dawaki
Kwaraima kuwa
Basheer Shitu
Gaskiya wasilu kai Dan jaridane Kuma ansan Dan jarida nakowane gaskiya hakan baikamataba
Ismail Musa
Wai Dan Allah mene yakawo irin wannan maganar haka? Sbd bagirmanka bane aji irin wannan Kalmar abakinka.
Usman Baba Badawa
Wannan babangaranka bane kai nakowa da kowa kabari sai kafuto siyayasar sannan
Ali Nayara Mai Samba
Gaskiya NE wannan
Nura Muhammad
Ka sauka a layi fa
Itz Nazeer Junior
To maye kuma ya kawo wannan zancen
Usman Aliyu Fagge
Se an gwada za,a san na kwarai
Muhammad Panda
Hakane Jagora na
Shu’aibu Tatau Kura
A gwada mu gani kawai
Hayatu Ahmad Dakata
Nikuma Sai na fika yawan kuri’a.
Nasir S Kawo
Wallahi karyane tun daga a kwatinka zamu buga ka da kasa
Habibu Usman Faira Sak
Gaskiyane Muna tare dakai
Mukhtar Abdullahi Shuaibu







Rabi’u Mustapha
Kaiwace gwagwarmayya kayi dazaka hada kanka da sharada
Attahiru Yunusa Yankatsari
Allah ya bar mai Gida, Allah ya kara lafiya
Hon Zaharaddeen Alkasim’kawo
Muma munshaida dahakan
El Siraj Na Annabi
qwarai kuwa Dan Kai zan zaba
Habib Ismail Mohd
wan nan gaskiya ne 100
Ahmad Babandi Gama
Ka dan taba siyasa yau kenan, Allah yakara lfy
Yusuf Attacker Kofar Nassarawa
Wlh Muhammad Wasilu Kawo ni sai na rantse ma sai ka ninka shi sau 10
Yahaya Umar
Kwamfam
Harees Abdullahi Wasawa
Siyasa ba kwallon kafa bace
Oga
Auwal Shu’aib Doka
Koni kai zan za6a wasilu
Isma’eel L Muhd Kurnah
Tare da girmamawa amma karya kake 



Alh Abdullahi Saeed Kafinga
Gskyne Wannan, Dan Muna Da Tabbacin Kai Ba Mayaudari Bane Irinsa.
Hafiz Sani Dalibi
kaifa bakada lissafi kawai don kana labarin wasanni kake wannan tunanin ka yaudari kanka
Sani Ahmad
Saboda kwankwaso zai daga hannunka ko
Rabiu Sadi Haruna
Tinda kashiga wancan layin ai ba irin abunda baza ka fadaba
Umar Kabir Baita
Ai ita siyasa da takara sai an gwada, gwadawa zakai kagani
Usaini Muhammad
To ai bakasan siyasa bane
Umar Muazzam Lawan
Gaskiya ne
Lawan Sani Kawo
Wlh hakane
Rabi’u Asensio
Oga Wasilu idan kafito takara wallahi sainasa mutum hamsin 50 sun Zabe ka
Baita Abubakar Dotsa
Ubangiji ALLAH yasa a gama lafiya ranka yadade barka da wannan lokaci
Aliyu Adam
Wannan gaskiya ne
Suraj Ibrahim Kureken Sani
Wallahi Kuwa Tunda Kai Kana Layin Cin Zaɓe
Abba Mai Arsenal Kabuga
Hakka
Dashiru Saad Tofa Minjibir
Wannan maganar ba gaskiya Bache Ina mutukar kaunarka oga Muhammad Wasilu Kawo Amma Annan kafadi San zuchiyarka kawai
Abdulkareem Ahmad
Gaskiya wnn Bai kamataba wnn zai iya baka matsala yakamata kagoge wnn pot
Awaisu M Iliyasu Gawanfira
Wlh Kuwa
Itz D Ahmad
Haka Kake Gani
Ismail Adamu Pillars
Ina Tare Dakai K’uri’ata Data AHalinmu Kaf Takace Wallahi,
Halifa Mukhtar Abubakar
Bafa mic bane 



Usman Nura Sada
Wannan gaskiyane
Zaharadeen Abubakar
Kai Kuma waya San ka a kano
Hon Alhassan Ubale Madachi
Gaskiya ne
Ismail Musa
Akarshe inabaka shawara yakamata ka goge wannan rubun da kayi
Mustapha Auwal Osa
Idan da hali Mohd Wssilu ka goge wnn posting din shi ne alhr
Amma siyasa sam ba naka bane ,ka tsaya dai a labarin wasanninka
Ibraheem Magaji Saburawa
To ai ga fili GA mai sukuwa
Isma’il Rabi’u Inuwa
Ko shakka babu wannan haka yake
King Sadeeq Gy
Wannan gaskiya ne Ogah Sir 

Junaidu Ali Usman
Wannan gaskiya ne wasilu
Sabitu Lawan Dangoro
Wannan gaskiya ne
Adamu Jikanbaba
Wlh Muna tare da kai wasilu duk da ba jam,iyar mu dayaba naka sai naka Mai ceka alkawara yafi Mai karyar zuwa da zancen banza
Saifullahi Umar Abdullahi
Ai babu hadi ko ka dan
Auwalu Abdullahi
Tabbas kuwa
Umar Faruq Adam
Kwarai kuwa dan mutan kawo
Auwal Ibrahim Kala
Tabbas 

Alhaji Bahas
Zancene kawai wannan
Ikana Ranoo
Wlh sauro yafika capacity angayama
Hassan Couch
m wasulu kawo ko mi de nufin Allah ne.
Muftahu Ali Sanka
Ai gwadawa zakayi tanan zamu gane amma yanzu bazamu san hakan ba
Abubakar Ibrahim Bachirawa
Tazo mujita
Suraja Tela Nababalo Nababalo
Munamaka fatan alkairi easily
Ysm Rimingado
Habadai yaro ko a jaridarma yamaka nisa ballantana siyasa
Ilias Aaron
Kwarai kuwa
Kabeer De Jong Zoza
Da farko kaifai Dan Jarida ne, Kuma Kai na kowa ne.
Don haka wannan kamar kana kokarin nuna cewa baka San me ake nufi da aikin Jarida da ka’idojinsa ba.
Mustapha Salis Gwanyamusu
Hon, muhammad wasilu kawo
yaja baki a kan sha,aba sharada
Alhj Muntari Muhammad Abdu’aziz
Wanan Gaskiyane Wasilu
Almujtaba Abbas
Hhhhhh Wallahi Tallahi Karya kake da dai baka Hassada har kwankwaso ma sai kafi magoya baya