Mahifiyar jarumar Kannywood, Bilkisu Abdullahi ta riga mu gidan gaskiya.
Allah Allah Ya yi wa Dattijuwar rasuwa na a Jihar Kano a ranar Litinin da dare.
Jarumi a masana’ata Ali Artwork Madagwal na daga cikin wadanda suka sanar da rasuwar a a safiyar Talata.
Madagwal ya kara da cewa, “Za a yi jana’izar dattijuwar ne da a Zawaciki wajen gida dubu daya Layin Mai Unguwa dake Kano.
AMINIYA