Mata sun gudanar da zanga-zanga kan tashin farashin fulawa a Kano

Spread the love

Mata masu sana’ar gashin Gurasa a jihar Kano sun gudanar da zanga-zanga kan tsadar fulawa inda suka ce farashin buhun fulawa yanzu ya haura naira 40,000.

Lamarin ya haifar da tashin farashin gurasa, ɗaya daga cikin abincin da mutane suka amfani da shi a birnin na Kano.

Ƴan Arewa ba sa goyon bayan dattawan Katsina a kan Tinubu da zaɓen 2027 – Matawalle

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ƴan Najeriya ke koawa kan tashin kayan masarufi da matsin tattalin arziƙi, lamarin da ake alaƙantawa da wasu tsare-tsare na gwamnati, kamar cire tallafin man fetur.

BBC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *