NDLEA ta kama ɗankasuwar da ke fataucin hodar iblis a Kano

Spread the love

Hukumar NDLEA mai yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi ta center ta kama wani ɗankasuwa mai suna Olisaka Chibuzo da ke ƙoƙarin fataucin hodar iblis a filin saukar jirgin sama na Malam Aminu Kano.

Hukumar ta ce ta Kama Dan mutumin ɗauke da horar iblis da dunkulenta ya kai 256 kuma nauyinta ya kai kilo shida.

An kama mutumin ne bayan binciken jikinsa a lokacin da ya sauka daga jirgin Ethiopia a Kano wanda ya fito daga birnin Abidjan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *