Cristiano Ronaldo na fatan ya taka rawar gani a Euro 2024 da za a gudanar a Jamus tsakanin Yuni zuwa Yuli.
Za buga babbar gasar tamaula ta duniya ta 11 a karon farko bayan da ya fara buga Euro 2004
Mai shekara 39 ya ci ƙwallo 128 a wasa 206 da ya buga wa Portugal.
Zai taka leda a gurbin da ya hada da ɗan wwasan Paris Saint-Germain, Goncalo Ramos da tsohon ɗan ƙwwallon, Barcelona da Chelsea, Joao Felix da na Liverpool, Diogo Jota da na AC Milan, Rafael Leao.
- Kotu Ta Hana ’Yan Sanda Da Sojoji Fitar Da Sanusi Daga Fada
- Majalisar Dattawan Najeriya ta janye dakatarwar da ta yi wa Abdul Ningi