Yau ake fara gasar Champions League ta 2024

A yau Talata ake fara Gasar Zakarun Turai ta 2024 wanda aka sauyawa fasali. Gasar ta…

Tinubu bai damu da halin da ƴan Najeriya ke ciki ba – PDP

Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya (PDP) ta ce jawabin da shugaban ƙasar Bola Tinubu ya gabatar…

A Daina Kallon Fina-Finan Hausa Na Zamani — Jami’ar Danfodiyo

Jami’ar Usman Danfodiyo da ke Sakkwato ta yi kiran cewa akwai bukatar al’ummar kasar Hausa da…

Sifaniya ta zama ta farko da ta lashe Euro karo na huɗu a tarihi

Sifaniya ta zama ta farko da ta lashe gasar cin kofin nahiyar Turai karo hudu a…

Yan Sandan Kano Sun Gayyaci Mahaifin Yaron Da Aka Gani A Faifen bidiyo Ya Na Kirari Tare Da Daga Makami Da Kuma Zagi.

  Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta gargadi iyaye da su kula da tarbiyar yayan Su…

Rashin Tabbas Kan Aikin Haƙar Fetur Na Damun Mutanen Bauchi Da Gombe

Al’ummomin jihohi Bauchi da Gombe da kuma na Arewa sun fara nuna damuwa kan rashin tabbas…

Abin da ya sa gwamnati ke neman bahasi daga wurin sarkin Katsina

Gwamnan jihar Katisna Mallam Dikko Umar Radda ya buƙaci Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya…

Maiduguri na cikin birane mafiya tsaro a Najeriya – Janar Christopher Musa

Hafsan Hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce Maiduguri babban birnin jihar Borno na daga cikin…

Babbar Sallah: ‘Yan Najeriya na kokawa kan tsadar dabbobi

Yayin da babbar sallah ke ƙara ƙaratowa ‘yan Najeriya na kokawa dangane da tsadar dabbobi musamman…

Mun gaji bashin sama da naira biliyan 200 a jihar Rivers – Fubara

Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta gaji wasu ayyuka 34 da ba…