Sabuwar 2025: An Tsaurara Matakan Tsaro A Muhimman Wurare A Kano.

Sabuwar 2025: An Tsaurara Matakan Tsaro A Muhimman Wurare A Kano Hukumomin tsaro a jahar Kano,…

Ba za mu gama aiki kan kasafin 2025 ba kafin sabuwar shekara – Majalisar Dattawan Najeriya

Majalisar Dattawan Najeriya ta gargaɗi ‘yan ƙasar da kada su tsammaci za ta kammala tantance kasafin…

Zai Yi Wuya A Awaitar Da Kasafin Kudin 2025 – PDP

  Jam’iyyar PDP ta soki daftarin kasafin kudin 2025 da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatar,…

Tinubu ya ɗage gabatar da kasafin kuɗin 2025 zuwa Laraba

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya dage gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2025 ga Majalisar Tarayya…

Majalisar Zartarwa ta amince da kusan Naira tiriliyan 50 Kasafin Kuɗin 2025

Majalisar Zartarwa ta amince da daftarin Naira tiriliyan 47.9 a matsayin Kasafin Kuɗin Najeriya na 2025.v.…

Za a kammala kashin farko na aikin layin dogon Kano zuwa Maraɗi a 2025′

Ministan sufuri na Najeriya Sanata Sa’idu Alƙali ya ce za a kammalakashi na farko na aikin…