Gwamnatin Kano ta karbo bashin N177.4bn daga Faransa domin aikin ruwan sha

Gwamnatin Jihar Kano ta samu rancen Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Raya kasar Faransa gina sabbin…

Yan Jarida Sun Juya Wa Gwamnatin Kano Baya.

Ƙungiyar wakilan kafafen yaɗa labaru da ke ƙarƙashin ƙungiyar ƴan jarida ta Najeriya reshen jihar Kano…

An bai wa tsofaffin sarakunan Kano sa’o’i 48 su fice daga masarautu

Gwamnatin jihar Kano ta bai wa tsofaffin sarakunan masarautun Kano, Rano, Gaya, Bichi da Karaye wa’adin…

Majalisar dokokin Kano ta miƙa wa gwamna sabuwar dokar masarautu

Kakakin majalisar dokokin jihar Kano, Jibril Falgore tare da rakiyar wasu jagororin majalisar sun isa gidan…

Kotu ta bai wa Abba Kyari beli na mako biyu

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon mataimakin kwamishinan ƴan sanda…

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Sauke Shugaban Hukumar Tara Kudaden Shiga Daga Mukaminsa

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Dr. Zaid Abubakar a matsayin…