Za a yi zaɓen ƙananan hukumomin Kano a Nuwamba

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano ta ayyana 30 ga watan Nuwamba a matsayin…

Gwamnatin Kano za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi

A Najeriya, yayin da wasu jihohi ke rige-rigen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi, gwamnatin jihar Kano…

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya Naɗa Sababbin Sarakuna A Gaya , Rano Da Ƙaraye

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar.…

Binciken Ganduje: Kotu Ta Ba Shugabannin Kwamiti Awa 48 Su Sauka

Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta umarci alkalan babbar kotun  jihar, Mai Shari’a Faruk Lawal…

Abba Kabir ya nuna damuwa kan hukumomin Karota da REMASAB

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya nuna damuwarsa kan yadda ma’aikatun tsaftar muhalli da ta…

Sanya Tuta A Gidan Sarki Na Nasarawa Yunkurin Neman Tsokane Ne: Gwamnatin Kano.

Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da tutar da aka sanya a gidan sarkin na Nasarawa,…

‘Za mu ɗauki masu gadi 17,400 domin tsaron makarantun firamare’

Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ɗauki ma’aikata 17,400 domin tsare makarantun firamare a faɗin…

Ba za mu bi umarnin gwamna ba kan batun Aminu Ado – Ƴan sanda

Kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, Usaini Gumel ya ce ba za su bi umarnin gwamna Abba Kabir…

Za mu fara rushe katangar gidan sarki na Nassarawa – Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano Abba Kabir ,a arewacin Najeriya ta ce za ta fara aikin rushe katangar…

Gwamnatin Kano Ta Ƙi Amincewa Da Hana Hawan Sallah A Jihar

  Gwamnatin Jihar Kano ta soki rundunar ’yan sandan jihar kan watsi da umarnin gwamnan jihar,…