Gwamnan Kano ya gana da Nuhu Ribadu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da babban mai bai wa shugaban Najeriya shawara…

Ba Zan iya kamanta yadda naji lokacin da Gwamna yabani shugabancin KSSMB :Dr. Kabir Zakirai

Daga Rabiu Sanusi Babban sakataren hukumar kula da Hukumar malaman sakandire na jihar Kano Dr. Kabir…

Gwamnan Kano Abba ya haramta ‘duk wani nau’i na zanga-zanga’

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya haramta gudanar “duk wani nau’in taro da zimmar zanga-zanga” a…

Sai yau Litinin muka karɓi umarnin kotu kan sauke Aminu Ado – Gwamnatin Kano

Yayin da ake cigaba da dambarwar saukewa da ɗora sabon sarki a jihar Kano da ke…

Da Dumi-dumi: Gwamnatin  Kano Ta Bayar Da Umarnin Cafke Tsohon Sarki Aminu Ado Bayero

Gwamnatin jahar Kano ta bayar da umarnin cafke tsohon sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ,…

Gwamnan Kano Ya Kai Ziyarar Duba Mutanen Da Aka Banka Wa Wuta Kano

Gwamnan jahar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya yi alkawarin daukar matakin Shari’a, kan matashin nan…

Gwamnatin Kano Ta Yaba Da Matakan Da Hukumomin Tsaro Suka Dauka Wajen Magance Fadan Daba Da Kwacen Waya.

Gwamnan jahar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya yaba wa hukumomin tsaron jahar, saboda matakan da…

Ce-ce-ku-ce ya kaure tsakanin gwamnatin jihar Kano da Ganduje

A na ci gaba da ce-ce-ku-ce tsakanin gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da tsohon gwamnan…