An kama ƙasurgumin ɗan bindiga yayin tantance alhazai a Abuja

Wani mutum da ake nema ruwa a jallo bisa zargin garkuwa da mutane an kama shi…

Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta miƙa Janar Tsiga da wasu ga NSA

Cibiyar yaƙi da ta’addanci ta ƙasa (NCTC) ta miƙa tsohon Darakta-Janar na masu yi wa ƙasa…

CP Bakori Zai Maye Gurbin AIG Dogo A Matsayin Sabon Kwamishinan Yan Sandan Kano

Hukumar kula da aiyukan yan sanda ta kasa, Police Service Commision (PSC) ta amince nadin CP…

An kama korarren jami’in tsaro da ke sayar wa ’yan ta’adda makamai

  ’Yan sanda sun kama wani korarren jami’in shige da fice a yayin da yake kokarin…

An yi garkuwa da ɗansanda a Abuja

Rahotanni na cewa an yi garkuwa da wani ɗansanda mai suna Modestus Ojiebe wanda ke aiki…

An kama mota cike da yara 59 da aka sace

’Yan sanda sun kama wata mota ɗauke da ƙananan yara 59 ’yan shekara huɗu zuwa 12…

An gano kamfanin da ke sayen murafan kwatamin Abuja da aka sace

Ma’aikatar babban birnin tarayya Abuja ta ce an gano masu sayan ƙarafan murafan hanyoyin ruwa na…

Yan Sanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 10 A Wajen Rabon Tallafin Abinci A Abuja

Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya soke ayyukan da ya tafi yi a jiharsa ta Legas…

Wike Ya Kwace Filayen Buhari, Abbas Da Akume A Abuja

  Ministan babban birnin tarayyar Najeriya ya kwace filaye mallakin tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari da…

Zargin N110.4bn: Kotu ta bada belin Yahaya Bello kan N500m

  Wata babbar kotu a Abuja ta bayar da belin tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Yahaya…