Mun yi wa ƙudirin haraji karatu na biyu don kwamiti ya samu damar bibiyarsa – Sanata Barau

Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Barau I Jibril ya ce Majalisar Dattawan ƙasar ta yi…

Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga

  Wani mai maganin gargajiya, Ismail Usman, ya ɗirka wa kansa harsashi a lokacin da yake…

An Maka Ministan Abuja A Kotu Kan Kama Mabarata

A yau ake sa ran babbar kotun tarayya a Najeriya za ta sanya rana domin fara…

Gwamnatin Nigeria Ta Ceto Mutane 58 Daga Hannun Yan Bindiga

Gwamnatin Najeriya ta miƙa wa gwamnatin jihar Kaduna mutum 58 da ta ce ta kuɓutar daga…

Kotu ta sallami kananan yara da ake zargi da cin amanar kasa

Wata kotu a Abuja ta soke tare da sakin yaran nan guda 26 tare sauran mutanen…

Majalisar Dattawan Najeriya ta ɗage zaman tantance sababbin ministoci

Majalisar Dattawan Najeriya ta ɗage zaman da ta shirya yi a yau Talata na tantance sababbin…

Kotu ta hana EFCC kama tsohon minista kan taƙaddamar fili

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta bayar da umarnin wucin gadi na hana EFCC, kama…

Kotu ta haramta wa VIO kamawa da cin tarar masu ababen hawa

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta haramta wa hukumar bincike da…

‘Yan sandan Najeriya sun tarwatsa masu zanga-zanga a Abuja

Yansandan Najeriya sun tarwatsa masu zanga-zangar adawa da rashin shugabanci nagari a Abuja da safiyar yau.…

‘Yansanda sun musanta zargin shirya garkuwa da mutane a Abuja

Yansandan Najeriya sun musanta raɗe-raɗin zargin shirya garkuwa da mutane a jami’ar Abuja. Hakan na zuwa…