Majalisar wakilan Najeriya ta nemi a dakatar da yarjejeniyar Samoa

Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta gaggauta dakatar da yarjejeniyar Samoa da ta tayar…

Kotu ta ƙi aminta da buƙatar Yahaya Bello kan mayar da shari’arsa Kogi

Babban alƙalin babbar kotun tarayya, Mai shari’a John Tsoho, ya ƙi amincewa da buƙatar a ɗauke…

Gwamnatin Tarayya Ta Zayyana Jihohin Da Ka Iya Fuskantar Ambaliyar Ruwa

  Ruwan sama babu kakkautawa da ake samu a baya-bayan nan ya sabbaba ambaliya a wasu…

An kuɓutar da mutum 3 bayan rushewar gini a Abuja

Rundunar ƴan sanda a Abuja, babban birnin Najeriya ta tabbatar da rushewar wani gini da rahotanni…

Yan sanda sun bayar da umarnin kama motoci marasa lamba a Abuja

Rundunar ‘yan sandan birnin tarayyar Abuja, ta bayar da umarnin kama duka motoci marasa lamba da…

An naɗa farfesa mafi ƙarancin shekaru a matsayin shugabar Jami’ar Abuja

An nada Farfesa Aisha Sani Maikudi a matsayin shugabar jami’ar Abuja bayan cikar wa’adin mulkin shugaban…

Gobara ta tashi a kasuwar Karu da ke Abuja

Wata gobara ta tashi a kasuwar Karu – da ke Abuja babban birnin Najeriya – da…

Yan sanda sun ƙaddamar da binciken kisan tsohon Janar a Abuja

Kwamishinan ‘yan sandan birnin tarayya Abuja, Benneth Igweh, ya bayar da umarnin gudanar da binciken kisan…

Yan Sanda Sun Hallaka Dan Bindiga Tare Da Kama Uku A Iyakar Abuja.

Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, Abuja sun hallaka wani ɗan bindiga tare da kama wasu…

An Cafke Mutum 6 Da Ke Sayar Wa Masu Garkuwa Da Mutane Layin Waya

Rundunar ‘yan sandan Abuja ta kama wasu mutum shida da ake zargi sun ƙware a sana’ar…