Kotu Ta Kama Mace Mai Damfara Da Sa Hannun Abba Kyari

Babbar kotun Abuja da ke zamanta a Gwagwalada ta kama wata mai ’ya’ya biyar da laifin…

Yaron Da Ya Sayar Da Ƙodarsa Ya Sayi Wayar Hannu.

Daya daga cikin yaran da aka cirewa ƙoda a wani asibiti a Abuja ya je sayen…

Tsadar Siminti: Majalisa Ta Ba Dangote Da BUA Wa’adi Su Bayyana A Gabanta

An bai wa kamfanonin simintin Dangote Cement da BUA da IBETO da sauransu wa’adin kwanaki 14…

Yadda Waƙar Rarara Ta Ɗaga Darajar Fatima Mai Zogale

Fatima Mai Zogale, wata mata ce da kimanin wata ɗaya da ya gabata, babu wanda ya…

Mun kama mutumin da ya kitsa harin jirgin ƙasa na Kaduna – ‘Yansandan Najeriya

Rundunar ‘yansandan Najeriya ta ce ta kama mutumin da ya kitsa hari kan jirgin Abuja zuwa…

Kotu ta bai wa EFCC izinin rufe asusun banki 1146

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin alƙali Emeka Nwite ta bai wa hukumar EFCC da…

Zanga-Zangar Neman Tsige Ganduje Ta Barke A Hedikwatar APC

Wasu masu zanga-zanga sun yi dafifi a hedikwatar Jam’iyyar APC mai mulki da ke Abuja, suna…

Fursunoni 118 sun tsere daga gidan yarin Suleja

Aƙalla fursunoni 118 ne suka tsere daga gidan yarin Suleja da ke jihar Naija mai maƙwabtaka…

Ƴan sanda sun kama mutum shida bisa zargin satar transfoma a Abuja

Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja, ta ce ta kama mutum da shida waɗanda take…

An Kama Mutum 5 Kan Satar IPhone 13 Yayin Sallar Tahajjud A Abuja

Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, Abuja sun cafke wasu mutum biyar da ake zargi da…