Gwamnatin Najeriya ta yi wa ma’aikata kari kan sabon albashi mafi karanci na naira dubu 60.

Gwamnatin Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kungiyoyin kwadagon NLC da TUC a wani…

Abin da ya janyo tsaikon biyan maniyyatan Abuja kuɗin guzurinsu

Gaba a yau ne hukumar jin dadin alhazai ta Najeriya, reshen Abuja ta ce za ta…

Sojoji Sun Kama Wani Malami Da Matarsa A Abuja

Sojoji daga barikin Mogadishu sun kama wani malamin addinin Muslunci da matarsa da ake kira Sheikh…

Sojoji sun sake buɗe rukunin shagunan Banex a Abuja

Rundunar sojin ƙasan Najeriya ta tabbatar da sake buɗe rukunin shagunan kasuwanci na Banex da ke…

Ɓata-Gari Sun Lakaɗa Wa Masu Adawa Da Ganduje Duka A Abuja

A ranar Alhamis ɗin nan ne wasu ɓata-gari suka lakaɗa wa masu zanga-zanga duka bayan dirar…

Soja Ya Sumar Da Wata Da Mari A Abuja

Wani soja da ke sa ido a kantin zamani na Banex Plaza da ke a Abuja…

Nigeria: Tsofaffin Yansanda Na Zanga-zanga A Abuja

Jami’an ƴansandan Najeriya da suka yi ritaya, waɗanda ke karkashin tsarin fansho na karo-karo (contributory pension…

Sojoji Sun Yi Dirar Mikiya A Kasuwa Bayan Dukan Abokin Aikinsu.

Sojoji sun yi dirar mikiya a kasuwar Banex da ke Abuja, babban birnin ƙasar bayan harin…

Ɗalibar da ‘aka ci zalinta’ a makarantar Leads British na neman diyyar naira miliyan 500

Wata ɗaliba a Najeriya ta maka hukumomin makarantar Lead British a kotu bayan ɓullar wani bidiyo…

NLC Ta Rufe Ofishin NERC

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta rufe ofishin Hukumar Wutar Lantarki (NERC) domin nuna adawa da…