Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan sabon mafi ƙarancin albashi

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamitin bayar da shawara kan sabon mafi ƙarancin…

Tinubu ya sa hannu kan dokar mafi ƙanƙantar albashi ta naira 70,000

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sa hannu kan dokar mafi ƙanƙantar albashi ta naira dubu 70,000.…

JNC Ta Bukaci Gwamnatocin Jahohi Da Tarayya Su Daidaita Tsarin Biyan Mafi Karancin Albashi Lokaci Daya.

Majalissar sasanta matsalolin ma’aikata da gwamnati JNC reshen Jihar Kano, ta bukaci jihohi da gwamnatin tarayya…

Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudirin sabon albashi mafi ƙanƙanta

Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudurin sauya dokar albashi mafi ƙanƙanta bayan shugaban ƙasa ya…

Tinubu Ya Amince Da N70,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

ShugabaN kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da Naira 70,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma’aikatan…

Shugabannin ƙwadago sun isa fadar shugaban ƙasa don ganawa da Tinubu

Shugabanin gamayyar ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya sun isa fadar gwamnatin ƙasar, domin ganawa da shugaban ƙasar…

NLC Ta Kira Taron Gaggawa Bayan Gwamnati Ta Jingine Batun Karin Albashi

Uwar Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta kira taron gaggawa bayan Majalisar Zartaswa ta Tarayya ta…

Ba za mu iya biyan mafi ƙanƙantar albashi na N60,000 ba – Gwamnonin Najeriya

Gwamnonin Najeriya 36 sun yi watsi da naira 60,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi da gwamnatin…

Fadar Shugaban Kasa Ta Ƙaryata Tayin N105,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

Fadar Shugaban Kasa ta ƙaryata rahotan da ake yaɗawa cewa Ministan Kuɗi, Wale Edun ya miƙa…

Jam’iyyar Labour ta ce yajin aiki zai ƙara wa ƴan Najeriya wahala ne kawai

Jam’iyyar Labour ta yi kira ga ƙungiyoyin ƴan ƙwadago a Najeriya da su sake tattaunawa da…