An Gurfanar Da Tsohon Alƙali A Kotu Kan Zargin Dukan Matar Aure

An gurfanar da tsohon aƙalin kotun shari’ar Musulunci, Mahmoud Shehu, a gaban kotun majistare da ke…

Ɗan sanda ya harbe alƙali ana tsaka da shari’ a kotu

Wani babban jami’in ‘yan sandan Kenya ya harbi mai jagorantar shari’a a wata kotun majistare da…

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Matar Tsohon Alkalin Da Ta Hallaka Shi A Kebbi

Babbar Kotun Jihar Kebbi ta yanke hukuncin rataya ga tsohuwar matar wani alkali kan laifin hallaka…

Kallo ya koma sama: Kakakin kotun Musulinci a Kano Muzammil A. Fagge ya bayyana cewa ma su gabatar da kara ne suka ari Murja Kunya don tuntubarta kan wani zargi.

Sakin Murja Ibrahim Kunya, ya ya mutsa hazo a shafukan sada zumunta, da kuma jahar Kano…

Sakin Murja Kunya daga gidan yari ya tayar da ƙura a shafukan sada zumunta

Yan Nigeria suna ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu game da sakin da aka yi wa shahararriyar…