Kotu ta hana Aminu Ado Bayero bayyana kansa a matsayin sarki

Wata Babbar Kotu a Kano ta umarci Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero ya daina…

An ɗage sauraron ƙarar da Sarki Aminu Ado Bayero ya shigar

Babbar kotun tarayyar da Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero, ya shigar da ƙara gabanta…

Yajin Aiki Ya Hana Sauraron Shari’ar Masarautar Kano

Yajin aiki da Kungiyar Kwadago (NLC) ta fara kan mafi karancin albashi ya hana kotu sauraron…

Aminu Ado Bayero ya shiga fadar sarki ta Nassarawa

Tsohon sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shigar wata fadar sarki da ke unguwar Nassarawa…

Kungiyar Malaman Kwalejin Shari’a Ta Mallam Aminu Kano Ta Rufe Makarantar Bayan Dakatar Da Dalibai Rubuta Jarrabawa.

Ƙungiyar malaman kwalejin shari’a ta Malam Aminu Kano (Legal) ta dakatar da rubuta jarrabawar da dalibai…

Rundunar Sojin Saman Nigeria Za Ta Gudanar Da Bincike Kan Musabbabin Mutuwar Wani Matashi A Kano.

Iyayen wani matashi da ke aiki a Asibitin  Rundunar Sojin Sama da ke Kano sun zargi…