Sanusi zama daram kuma Sarki ɗaya tilo a Kano — Falana

  Fitaccen lauyan nan mai kare haƙƙin bil Adama, Femi Falana SAN, ya ce ya la’akari…

Rikicin Masarauta: Gwamnatin Jihar Kano Ta Shawarci Aminu Ado Da jami’an Tsaro Su Yi Biyaiya Ga Hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara.

    Gwamnatin Jihar Kano ta yi kira ga Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero…

Kotu Ta Sanya Ranar Yanke Hukunci Kan Danbarwar Gyaran Gidan Sarki Na Nasarawa.

  Wata babbar kotun jihar Kano, ta sanya ranar 10 ga Oktoba 2024, don yanke hukunci kan karar…

Rikicin Sarautar Kano: Kotu Ta Haramta Wa Lauyoyi Hira Da ’Yan Jarida

Babbar Kotun Kano ta umarci lauyoyi da su daina yin hira da manema labarai kan dambarwar…

Kotu ta ɗage zaman shari’a kan masarautar Kano

Wata babbar kotu a jihar Kano ta ɗage zamanta a shari’ar da majalisar dokokin jihar da…

Sanya Tuta A Gidan Sarki Na Nasarawa Yunkurin Neman Tsokane Ne: Gwamnatin Kano.

Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da tutar da aka sanya a gidan sarkin na Nasarawa,…

Ba za mu bi umarnin gwamna ba kan batun Aminu Ado – Ƴan sanda

Kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, Usaini Gumel ya ce ba za su bi umarnin gwamna Abba Kabir…

Sarakunan Da Ke Danbarwar masarautar Kano Za Su San Matsayin su A Yau.

A Alhamis din nan sarakunan da ke shari’a kan Sarautar Kano za su san matsayinsu a…

Babbar Kotun Tarayya Ta Umarci Gwamnatin Kano Ta Biya Sarki Na 15 Naira Miliyan 10.

Babbar Kotun Tarayya me lamba 3 dake zaman ta a Unguwar Gyadi Gyadi Kano, karkashin jagorancin…

Kotu ta umarci Aminu Ado ya daina ayyana kansa a matsayin Sarkin Kano

Babar kotun jihar kano ta umarci sarkin Kano na 15, Mai martaba Aminu Ado bayero da…