Amurika ta horas da jami’an yan sandan Kano dabarun gane kudaden Jabu.

  Ofishin jakadancin kasar Amurika ya horas da jami’an Yan Sandan jihar Kano, dabarun yadda za…

Amurka ta ƙaƙaba wa editocin gidan talabijin ɗin RT na Rasha takunkumai

Gwamnatin Amurka ta sanar da ƙaƙaba takunkumai kan wasu shugabannin kafar yada labaran kasar Rasha ta…

Yan sama jannatin da suka maƙale a sama ba za su sauko ba sai a shekara mai zuwa

Hukumar kula da sararin samaniyar Amurka, NASA ta ce ‘yan sama jannatin nan biyu da suka…

Amurka ta gayyaci ɓangarorin yaƙin Sudan zuwa sabuwar tattaunawa

Amurka ta gayyaci ɓangarorin da ke rikici da juna a Sudan don gudanar da wata tattaunawar…

Joe Biden ya haƙura da takarar shugabancin Amurka

Shugaban Amurka Joe Biden ya haƙura da takarar shugabancin Amurka a wa’adin mulki na biyu. Cikin…

Yan majalisar Amurka sun buƙaci Shugaba Biden ya sa baki a saki shugaban Binance da ke tsare a Najeriya

Wasu ‘yan majalisar dokokin Amurka 16 sun rubuta wasiƙar koke zuwa ga shugaban ƙasar, Joe Biden,…

Matatar man fetur ta Dangote za ta sayi ganga miliyan 24 na ɗanyen mai daga Amurka

Matatar mai ta Dangote na shirin sayo aƙalla ganga miliyan 24 na ɗanyen man fetir daga…

TikTok ya maka gwamnatin Amurka a kotu

Kamfanin TikTok ya maka gwamnatin Amurka a kotu kan wata doka da za ta hana amfani…

Babu tattaunawa tsakaninmu Amurka da Faransa kan kafa sansanin soja – Gwamnatin Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta musanta batun cewa tana duba yiwuwar bai wa ƙasashen Amurka da Faransa damar…

Kotu ta nemi ƴansandan New York su biya matan da suka tilasta wa tuɓe hijabi diyyar $17.5

Rundunar ‘yan sandan birnin New York za ta biya dala miliyan 17.5, a wani shari’ar da…