An ba da umarnin ƙara yawan jami’an tsaro a kan titin Abuja zuwa Kaduna

Babban Sifeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Adeolu Egbetokun ya bayar da umarnin ƙara yawan jami’an tsaro…