Shugabar matan jam’iyar PDP shiyar Arewa maso yamma, Amb. Zainab Audu Bako, ta yi kira…
Tag: APC
Kar Ku Bari Akidun Siyasa Su Hana Ku Zaman Lafiya A Kano : Kashim Shattima
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ya shawarci Kanawa kan kada su bari bambance-bambancen aƙidu na siyasa…
Dalilin Da Ya Sanya Ministan Gidaje Barazanar ficewa Daga APC
Minista a ma’aikatar gidaje, Yusuf Abdullahi Ata ya yi barazanar cewa shi da magoyansa za su…
Ja’o’ji ya ziyarci mataimakin shugaban Kasa, Kashim Shettima
Hon. Nasiru Bala Aminu Ja’o’ji ya ziyarci mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima. Ja’o’ji ya ziyarci mataimakin…
Fastoci Na Da Aka Gani Don Neman Shugancin Jam’iyar APC A Kano Fatan Alkairi Ne : Muntari Ishaq Yakasai.
Tsohon kwamishinan aiyuka na musamman na jahar kano, Hon. Muntari Ishaq Yakasai, ya magantu kan…
Zai Yi Wuya A Awaitar Da Kasafin Kudin 2025 – PDP
Jam’iyyar PDP ta soki daftarin kasafin kudin 2025 da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatar,…
Ba yi zaɓen ƙananan hukumomi a Kaduna ba — PDP
Jam’iyyar adawa ta PDP reshen jihar Kaduna ta bayyana cewar ba a gudanar da zaɓen ƙananan…
Sai dai APC ta kore ni, amma ba zan daina tsage gaskiya ba —Ndume
Sanata Ali Ndume wanda ƙusa ne a Jam’iyyar APC ya ce zai ci gaba da faɗa…
APC ta lashe zaɓen ƙananan hukumomin Kaduna 23 da kansiloli 255
Hukumar zaɓen jihar Kaduna ta ayyana jam’iyyar APC mai mulkin jihar a matsayin wadda ta cinye…