Doguwa Ya Fice Daga Jam’iyar APC

Jigo a jam’iyyar APCn Kano, Sanata mas’ud El-jubril Doguwa ya fice daga jam’iyyar a jiya alhamis.…

APC ta buƙaci Shugaba Tinubu ya sanya dokar ta-ɓaci a Rivers

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sake yin kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da…

Ɓata-Gari Sun Lakaɗa Wa Masu Adawa Da Ganduje Duka A Abuja

A ranar Alhamis ɗin nan ne wasu ɓata-gari suka lakaɗa wa masu zanga-zanga duka bayan dirar…

Yadda Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya sake komawa kan karaga

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan sabuwar dokar masarautun jihar ta 2024…

Shari’ar Dakatar Da Ganduje: Kotu Ta Tsayar Da Ranar 27 Ga Mayu

Wata babbar kotun jihar Kano ta sanya ranar 27 ga watan Mayu, 2024, domin fara sauraron…

Zanga-Zangar Neman Tsige Ganduje Ta Barke A Hedikwatar APC

Wasu masu zanga-zanga sun yi dafifi a hedikwatar Jam’iyyar APC mai mulki da ke Abuja, suna…

Kotu ta haramta dakatarwar da aka yi wa Ganduje daga APC

Wata babbar kotun tarayya a Kano ta dakatar da shugabannin jam’iyyar APC a mazaɓar Ganduje a…

Kotu ta tabbatar da dakatar da Ganduje daga shugabancin APC

Wata babbar kotu a jihar Kano ta dakatar da Dakta Abdullahi Umar Ganduje da ga shugabancin…

Shugabannin kananan hukumomi uku sun fice daga APC zuwa NNPP mai mulkin Kano

Shugaban jam’iyar APC na kasa DR. Abdullahi Umar Ganduje, da kuma dan takarar gwamnan jahar a…

Shugaban karamar hukumar Nasarawa ya koma NNPP Kwankwasiyya a Kano

  Shugaban Karamar hukumar Nasarawa Auwal Lawan Shu’aibu wanda aka fi sani da Aranposu ya bayyana…