Arewa ba cima-zaune ba ne a Najeriya – Ndume

Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya ce yankin arewa ba cima-zaune ba…

Gwamnonin Najeriya sun yi taro a ‘kan dokar haraji’

Ƙungiyar gwamnonin Najeriya ta yi wani taro a cikin dare a hedikwatarta da ke birnin Abuja,…

Majalisar Matasan Arewa Ta Yi Allah-Wadai Da Barazanar Daukar Mataki, Idan ACF Ta Gaza Dawo Da Shugabanta.

  Majalisar matasan Arewa ta ce ta yi mamakin yadda kungiyar Arewa Consultative forum ta ce…

Kwamishinoni Mata Na Arewacin Nigeria Sun Yi Taro A Kaduna Kan Matsalar Tsaro Da Mata da Kananan Yara Ke Fuskanta.

Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna da wasu kwamishinoni mata na jihohin arewacin Nigeria ,sun Yi wani zama…

ACF ta dakatar da shugabanta kan zaɓen ɗan takara a 2027

Ƙungiyar tuntuɓa ta dattawan arewa wato Arewa Consultative Forum ta ce ta dakatar da shugaban majalisar…

Ba mu ce ba za mu goyi bayan Tinubu ba – ACF

Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa, ACF, ta ce rahotannin da ake yaɗawa cewa ta yanke shawarar wanda…

Yan Arewa ne ke riƙe da muƙaman sha’anin tsaro — Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa, ta musanta raɗe-raɗin cewar Shugaba Tinubu na fifita yankin Kudu Maso Yamma a…

Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami mai linzami da zai iya ratsa nahiyoyi

Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami da zai iya ratsa nahiyoyi, wanda ya yi…

Lokaci ya yi da jihohi za su sama wa kansu wutar lantarki —Kwankwaso

Ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana…

Mun Dakatar Da Fafutikar Neman Tsige Ganduje Daga shugabancin APC – Matasan Arewa Ta Tsakiya

Gamayya kungiyoyi matasan Arewancin Nigeria, ta tsakiya  ta dakatar da fafutikar da ta ke yi,  ta…