Wata sabuwar ƙungiya ta wasu gogaggun ‘yansiyasa a arewacin Najeriya, ta ce ta fara lissafin…
Tag: AREWA
Gwamnonin Arewa sun lashi takobin kawo karshen matsalar tsaro a jihohinsu
Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai rika tuntubar juna da…
CNG Sun Bukaci Al’umma Su Bayar Gudunmawarsu Don Magance Matsalar Tsaron Arewacin Nigeria.
Gamayyar kungiyoyin Arewacin Nigeria , wato Coalition of Northern Groups (CNG), ta ce matukar ana so…
Mashawarcin Shugaban Kasa Akan Harkokin Tsaro Da Manyan Hafsoshin Tsaro Da Gwamnonin Arewacin Najeriya Sun Gana Akan Satar Mutane
Sakamakon yawaitar matsalar satar mutane a Najeriya, gwamnonin arewacin kasar sun amince da yin hadin gwiwa…
Matsalar Satar Mutane Ma su Yawa ta sake Kunno Kai A Nigeria
Matsalar satar mutane masu yawa sosai ta sake kunno kai a Najeriya. Sau biyu a cikin…
Dattawan Arewa da na Ibo sun yi alla-wadai da tafiye-tafiyen Tinubu
Kungiyar dattawan arewacin Najeriya da takwararta ta Ohanaeze Ndigbo mai kare muradun al’ummar Igbo da wasu…