Babu yarjejeniyar yin karɓa-karɓa tsakanina da Atiku – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta raɗe-raɗin da ke cewa an cimma…

HOTUNA: Ɗaurin auren ’yar Kwankwaso ya haɗa Atiku, Obasanjo, Kashim Shettima da manyan ’yan siyasa a Kano

Manyan ’yan siyasa a Najeriya na ci gaba da sauka a Jihar Kano domin halartar ɗaurin…

Atiku ya soki Tinubu kan ƙoƙarin tauye haƙƙin ƙungiyoyin jama’a da kafafen yaɗa labarai

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana matukar damuwarsa game da abin da ya kira…

Atiku ya yi Allah-wadai da harin da ya kashe mutum 50 a jihar Katsina

Ɗan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar adawa ta PDP, a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, ya yi…

Sanya sojoji cikin rikicin masarautar Kano kuskure ne – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce…

Ba Zan Daina Takarar Shugaban Ƙasa Ba Matuƙar Ina Raye — Atiku

Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa a jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, ya ce zai ci…

Muna fatan INEC za ta ɗauki darasi daga zaben Senegal

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya taya sabon zaɓaɓɓen shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye murnar…

Aiki ya samu Atiku Abubakar – Fadar shugaban Najeriya

Fadar shugaban kasan Najeriya ta mayar wa da dan takarar shugaban kasar a jam’iyyar adawa ta…