Jaridar Inda ranka Na Gaiyatar Yan Uwa Da Abokan Arziƙi Zuwa Wajen Daurin Auren Abokin Aikinsu

  A Madadin hukumar gudanarwa ta jaridar Inda ranka ke gayyatar Yan Uwa da Abokan arziƙi…

Morocco Za Ta Samar Da Dokar Da Za Ta Bai Wa Mace Ikon Hana Mijinta Kara Aure

Ƙasar Morocco ta gabatar da shawarwarin samar da wata dokar iyali wadda za ta bai wa…

Tinubu, Gwamnoni da manyan jami’an gwamnati sun halarci ɗaurin auren ’ya’yan Barau

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Shugaban Majalisar Wakilai, Rt Hon Tajuddeen Abbas, Gwamnoni, Sanatoci, Shugaban Jam’iyyar APC…

Kotu Ta Raba Auren Nasir Buba Da Taslim Baba Nabegu Ta Hanyar Kuli’i.

  Babbar Kotun shari’ar addinin ta Kasuwa, dake zaman ta a Shahuci Kano , kar karkashin…

Jarumar Nollywood Ini Edo Za Ta Yi Aure

Jarumar Nollywood a Najeriya, Ini Edo, ta sanar da cewa ta yi za ta amarce da…

Yar shekara 23 da ta auri tsoho mai shekara 80

Labarin soyayyar da ba a saba gani ba tsakanin wata budurwa mai suna Xiaofang ’yar shekara…

Cikin Hotuna Yadda Aka ɗaura auren marayu 105 a Zamfara

  An ɗaura auren wasu ‘yan mata marayu fiye da 100 a garin Bungudu na jihar…

Yau Ake Daura Auren Sadiya Haruna A Karo Na 9

A Juma’ar nan, 5 ga watan Yuli, 2024, jarumar TikTok, Sayyadda Sadiya Haruna, za ta amarce…

Yau Ake Daura Auren Sadiya Gyale

Sadiya Gyale, tsohuwar tauraruwa a masana’ntar za a amarce. A wannan Juma’a 5 ha watan Yuli,…

Kwamitin malaman addinin musulunci na Najeriya ya goyi bayan auren marayu a Neja

Kwamitin malaman addinin musulunci na Najeriya ya goyi bayan auren marayu 100 da kakakin majalisar dokokin…