Buhari na halartar taron majalisar ƙasa da Tinubu ke jagoranta karo na farko

Taron majalisar magabata ta ƙasa na gudana a ƙarƙashin shugabancin shugaba Bola Tinubu. Wannan shi ne…

Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Sake Yin Kira A Koma Gona.

Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar ƙasar su koma gona don noma…

Sabon kuɗin da Emefiele ya sauya ba shi Buhari ya sahale ba’

Tsohon darakta kuɗi na Babban Bankin Najeriya, CBN, Ahmed Bello Umar, ya ce sabon kuɗin da…

Ina yi wa Tinubu addu’ar samun nasara a gwamnatinsa – Buhari

Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya ce yana yi wa gwamnatin Bola Tinubu da kuma jam’iyyar…

Majalisa Za Ta Gayyaci Emefiele Kan Bashin N30trn Da Gwamnatin Buhari Ta Karɓa

Majalisar Dattawan Najeriya za ta gayyaci tsohon gwamnan babban bankin kasar, Godwin Emefiele domin amsa wasu…

Babu sahalewar Buhari a yawancin kuɗaɗen da CBN ya fitar – Fadar shugaban ƙasa

Fadar shugaban Najeriya ta ce yawancin kuɗaɗen da aka fitar daga Babban bankin ƙasar (CBN) ƙarƙashin…