Yan Sandan Bauchi Sun Gurfanar Da Matashin Da Yake Yaudarar Samari Da Sunan Fatima Mai Zogale.

Rundunar Yan Sandan Jahar Bauchi, ta gurfanar da wani matashi mai suna Kabiru Ibrahim, a gaban…

Kamata ya yi a riƙa yiwa malaman jami’a a Najeriya gwajin shan kwaya’

Shugaban Jam’iar Abubakar Tafawa Balewa ATBU da ke Jihar Bauchi, Farfesa Muhammad AbdulAziz ya nemi a…

Ƴan sanda sun kashe ‘ƴan bindiga’ takwas a Bauchi

Ƴan sanda tare da haɗin gwiwar ƙungiyar mahauta a Bauchi sun kashe mutum takwas da ake…

An kama mai sayar da yalo kan zargin yi wa yaro fyaɗe a Bauchi

Jami’an ƴan sandan jihar Bauchi da ke aiki ƙarƙashin rundunar maido da zaman lafiya sun kama…

Ƴan sanda sun kama wani matashi kan zargin kashe yayansa a Bauchi

Rundunar ƴan sanda jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna Isyaku Babale, bisa zargin  daɓa…

Hukumar Kiyaye Aukuwar Haddura Ta Damƙa Kuɗin Mamatan Da Suka Rasu Ga Iyanlansu A Bauchi

Hukumar kiyaye aukuwar haɗurra ta jihar Bauchi ta ce ta damƙa wa dangin wasu mutane da…

Mutum 3 Sun Shiga Hannu Kan Yunkurin Sace Wani A Bauchi

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wasu mutum uku da ake zargi da laifin hada…

Yan Sanda Sun Tabbatar Da Rasuwar Mutane 4 A Turmutsutsin Rabon Zakka A Bauchi.

Rundunar yan sandan jahar Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutane hudu a yayin karbar Zakkar da…

Na ji takaicin dakatar da Sanata Abdul Ningi – Bala Mohammed

Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammad ya nuna damuwarsa kan matakin da majalisar dattawan Najeriya ta ɗauka…

An karrama ɗan agajin da ya tsinci fiye da naira miliyan 100 ya mayar

Ƙungiyar Izala ta ƙasa, JIBWIS ta karrama wani matashin ɗan agaji da ya tsinci kuɗi sama…