EFCC ta kama mutum 27 kan zargin zamba ta intanet a Bauchi

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Najeriya ta EFCC ta kama mutum 27 bisa zarginsu…

Cikin Watanni 8 Al’ummar Bauchi ta Kudu Sun gamsu da wakilcin mu :Sanata Shehu Buba Umar.

Sanatan Mai wakiltar yankin Bauchi ta Kudu Sanata Shehu Buba Umar ya bayyanna cewar tuni al’ummar…

Rundunar yan sandan Nigeria ta fara neman Shiek Abdul’aziz Dutsen Tanshi Ruwa A Jallo

Rundunar ’yan sandan Najeriya ta ba da sanarwar neman malamin addinin nan na Jihar Bauchi, Dokta…

Yan sandan Bauchi sun gano Bindigun da aka yasar a kusa da Kogi.

Rundunar yan sandan jahar Bauchi ta samu nasarar gano wasu bindigu kirar AK47 da AK49 wadanda…

Rundunar yan sandan jahar Bauchi ta yi nasarar kama mutane 673 da ake zargi da laifukan, garkuwa, fashi, Damfara, sata,a shekarar 2023.

Kwamishinan yan sandan jahar Bauchi, CP Auwal Muhammad Musa, ya bayyana cewa sun samu nasarar kama…

Kotu ta bayar da umarnin kama Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya, ta mayar wa da waɗanda suka…