Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya ta tabbatar da kisan riƙaƙƙen ɗan bindigar…

Mun gano inda Bello Turji ya ɓoye —Sojoji

  Babban Jami’in Ayyuka na Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya, Manjo-Janar Emeka Onumajuru, ya bayyana cewa…

Sojoji sun Kashe Mataimakin Bello Turji

  Sojoji Najeriya da ke yaƙi da ƴanbindiga a arewa maso yammacin Najeriya sun ce sun…

Yadda muka kashe manyan yaran Bello Turji —Sojoji

Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta bayyana cewa hare-haren da jiragenta suka kai su halaka manya-manyan…

An kama matar da ke kai wa Bello Turji makamai a Zamfara

  Dakarun Rundunar Sojin Operation Fansar Yamma, sun kama wata mata mai shekara 25 a Jihar…

Yadda sojojin Najeriya suka dirar wa sansanin Bello Turji a jihar Sokoto

Rahotanni da ke fitowa daga yankin Sabon Birni na jihar Sakoto na cewa dakarun sojin na…

Sojoji sun tafka ƙazamin artabu da Bello Turji a Sakkwato

Sojoji da maharba sun yi musayar wuta da ƙasurgumin ɗan bindiga, Bello Turji, a garin Gatawa…

Bello Turji Ya Nemi Sulhu Da Gwamnati

Shahararren ɗan ta’adda a Jihar Zamfara Bello Turji na neman sulhu da gwamnati, kwanaki kadan bayan…