Majalisar dattawa za ta binciki zargin yi wa man fetur ɗin Najeriya zagon ƙasa

Majalisar Dattawa ta Najeriya ta bayyana aniyarta ta gayyatar babban bankin ƙasar da sauran jiga-jigan da…

ICPC za ta binciki ɓacewar ƙunzugun yara 13,350 a asibitin Kebbi

Hukumar yaƙi da almundahana ta ICPC a Najeriya ta ce za ta binciki batun ɓacewar ƙunzugun…

‘Yan Najeriya sun bai wa jami’an gwamnati cin-hancin naira biliyan 721 a 2023 – NBS

Wani rahoton bincike da hukumar ƙididdiga ta Najeriya (NBS) ta fitar ya bayyana cewa ‘yan Najeriya…

Binciken Ganduje: Kotu Ta Ba Shugabannin Kwamiti Awa 48 Su Sauka

Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta umarci alkalan babbar kotun  jihar, Mai Shari’a Faruk Lawal…

Yan sanda sun ƙaddamar da binciken kisan tsohon Janar a Abuja

Kwamishinan ‘yan sandan birnin tarayya Abuja, Benneth Igweh, ya bayar da umarnin gudanar da binciken kisan…

EFCC Ta Soma Binciken Kwankwaso Kan Badaƙalar Naira Biliyan 2.5

Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa a Najeriya ta soma…

An Sauya Kotun Da Ke Sauraron Shari’ar Ganduje A Kano

Babbar Alƙaliyar Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki ta sauya kotun da ke sauraron ƙarar…

Kotu Ta Hana Gwamnatin Kano Bincikar Ganduje

Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta bayar da umarnin dakatar da kwamitocin bincike da…

Shirin sake gurfanar da Sirika kan ‘badaƙalar’ ₦19.4bn ya sami tsaiko

Shirin gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen saman Najeriya, Hadi Sirika da wani ɗan uwansa, Ahmad…

Ƴan sanda na bincike kan bidiyon cin zalin ɗalibar jami’ar jihar Ekiti

Rundunar ‘yan sandan jihar Ekiti ta ce ba ta da masaniya kan wani faifan bidiyo da…