EFCC Ta Soma Binciken Kwankwaso Kan Badaƙalar Naira Biliyan 2.5

Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa a Najeriya ta soma…

An Sauya Kotun Da Ke Sauraron Shari’ar Ganduje A Kano

Babbar Alƙaliyar Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki ta sauya kotun da ke sauraron ƙarar…

Kotu Ta Hana Gwamnatin Kano Bincikar Ganduje

Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta bayar da umarnin dakatar da kwamitocin bincike da…

Shirin sake gurfanar da Sirika kan ‘badaƙalar’ ₦19.4bn ya sami tsaiko

Shirin gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen saman Najeriya, Hadi Sirika da wani ɗan uwansa, Ahmad…

Ƴan sanda na bincike kan bidiyon cin zalin ɗalibar jami’ar jihar Ekiti

Rundunar ‘yan sandan jihar Ekiti ta ce ba ta da masaniya kan wani faifan bidiyo da…

Kwamitin bincike kan bangar siyasa a Kano ya fara aiki

A yau Litinin ne aka kaddanar da kwamitin shari’a da Gwamnan Jihar Kano ya kafa don…

An kammala bincike kan kisan da aka yi wa masu maulidi a Tudun Biri

Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce ta kammala binciken da aka daɗe ana dako kan bam ɗin…

Muna so a binciki El-Rufai kan korar ma’aikata 27,000 da ya yi – PDP

Jam’iyyar hamayya ta PDP jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya ta bai wa kwamitin da Majalisar…

Kwamitin Binciken Tsohuwar Gwamnatin Kano Ya Fara Zama.

Kwamitin binciken da gwamnatin Jahar Kano, ta kafa domin bincikar tsohuwar gwamnatin Jahar karkashin jagorancin Dr.…

Mun Janye Wa Muhuyi Yan Sanda Ne Saboda Tantance Su Da Muke Yi” CP M.U. Gumel”.

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske game da janye jami’an ƴan sandan da…