Miyetti Allah ta nemi hukumomin Najeriya su saki shugabanta Bello Bodejo

Ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta nemi gwamnatin Najeriya ta gaggauta sakin shugabanta Bello Abdullahi Bodejo…

Kungiyoyin Fulani Sun Yi Barazanar Maka Gwamnatin Najeriya A Kotu Kan Kama Badejo

Wasu Kungiyoyin Fulani sun yi barazanar kai Gwamnatin Tarraya Najeriya kotu, kan ci gaba da rike…